Jam'iyyar PDP
Bincike ya nuna cewa, da yawa daga cikin Sanatocin sun sha kaye ne a zaben fidda gwani, wasu kuma bayan sun sha kaye, sun sauya sheka zuwa jam’iyyu daban-daban.
Dan takarar jam'iyya PDP, Atiku Abubakar, ya ce yana da buƙatar tsohon ogansa, Obasanjo ya mara masa baya har ya cika burinsa na zama shugaban ƙasa a zaben 2023
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) ta ayyana suna tare da tantance Sadik Wali a matsayin dan takarar gwamna na jam’iyyar PDP a jihar Kano ta Arewa.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya ce dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar African Action Congress (AAC), bai san komai ba game d
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Abubakar Atiku ya bayyana cewa tuni ya tuntubi gwamna Nyesom Wike na jihar Ribas, inda ya ce nan ba da jimawa ba.
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abuhakar, ya ce ba ya tunanin jam'iyyar LP zata iya ba da mamaki a babban zaɓen 2023 kamar yadda wasu ke hasashe.
Kungiyar Kiristoci Najeriya, CAN, ta nesanta kanta daga kaddamar da dan takarar mataimakin shugaban kasa na jam'iyyar APC, Sanata Kashim Shettima, tana cewa
A kokarin dukkan jam'iyyun siyasa na kimtsawa gabanin zuwan babban zaɓen 2023, ɗan takarar gwamna Legas a APC, Jandor, ya tarbi tawaga guda ta mambobin APC.
Alhaji Atiku Abubakar ya yi magana bayan gwamnatin tarayya ta maida NNPC kamfanin kasuwanci. ‘Dan takaran na jam’iyyar yana ganin an kama hanyar yin gyara.
Jam'iyyar PDP
Samu kari