Jam'iyyar PDP
Shugaban jam’iyyar APC mai mulki na kasa, Sanata Abdullahi Adamu, ya ce ba zai raina karfin ikon jam’iyyun adawa ba gabanin babban zaben 2023 mai zuwa nan kusa.
Bayan INEC ta tabbatar da ɗan takarar PDP ya kayar da gwamnan APC mai ci a jihar Osun, wani mamban jam'iyyar ya yi kuskuren harbe kansa garin murna a Ile Ife.
Ademola Adeleke na PDP ya samu kuri’u 403, 371 wajen lallasa babban abokin hamayyarsa Gwamna Gboyega Oyetola na jam’iyyar APC, wanda ya samu kuri’u 375,027.
Ministan harkokin cikin gida kuma tsohon gwamnan jihar Osun, Ogbeni Rauf Aregbesola, ya yi martani kan kayen da jam’iyyar APC ta sha a zaben gwamnan jihar.
Da sanyin safiyar Lahadi 17 ga watan Yuli ne hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) ta bayyana Ademola Adeleke na jam’iyyar PDP a matsayin wanda ya lashe.
Ademola Nurudeen Jackson Adeleke, ne ya fito a matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan jihar Osun da aka kammala a jiya Asabar 16 ga watan Yulin 2022 cikin sauki.
Rahotanni sun ce, Adeleke ya samu kuri’u 403,371 inda ya lallasa babban abokin hamayyarsa, Gboyega Oyetola na jam’iyyar APC, wanda ya samu kuri’u 375,027...
Ademola Adeleke na jam'iyyar PDP ne ya lashe zaben kamar yadda rahotanni suka bayyana da sanyin safiyar yau Lahad 17 ga watan Yulin 2022, a jiya Asabar kenan.
Hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta (INEC) ta ayyana Dan takarar jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP),Ademola Adeleke a matsayin wanda ya lashe zaben Osun.
Jam'iyyar PDP
Samu kari