Jam'iyyar PDP
A makon nan ne kasar nan ta sake rikecewa ta bangarori da dama, majalisar dattawa ta yi bayanin yiwuwar tsige shugaban kasa Muhammadu Buhari a nan gaba kadan.
Bayan kammala zaɓen gwamnan jihar Osun, wanda babbar jam'iyyar adawa ta maka APC mai mulki da ƙasa, Tsohon kwamishinan kuɗi, Dakta Bolorunduro, ya koma PDP
Yayin da guguwar sauya sheƙa ke cigaba da kaɗawa a siyasar ƙasa, wasu mataimakan gwamna a Kebbi da wasu shugabannin APC da Mambobi mata a Bauchi sun koma PDP.
Gwamnonin jam'iyyar PDP da ke biyaya ga gwamnan Rivers, Nyesom Wike, sun bada wasu sharruda ga dan takarar shugaban kasa Atiku Abubakar, kafin su mara masa baya
Tsohon mai neman takarar shugabancin kasa a jam'iyyar PDP, Dele Momodu, ya yi rubutu mai ratsa zuciya don taya Asiwaju Bola Tinubu murna bisa karfin halinsa. A
An yi wa tsohon gwamnan Jihar Ekiti, Ayodele Fayose tiyata a bayansa a wani asibit a kasar waje. An ga tsohon gwamnan na Jihar Ekiti, wanda ya sha kaye hannun w
Gwamna Abdullahi Sule na Jihar Nasarawa ya ce zaben shugabancin kasa na 2023 tsakanin jam'iyyar APC da PDP ne, rahoton Channels Television. Da ya ke watsi da yi
Da alama Rikicin cikin gida ya nutsar da Jam’iyya, INEC ta fitar da ‘Yan takaran 2023 babu APC. Jam’iyyar ta samu kanta ne a cikin wasu rigingimu na cikin gida.
Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya sake caccakar abokin hamayyarsa Bola Tinubu na jam’iyyar APC mai mulki a zaben 2023 mai zuwa.
Jam'iyyar PDP
Samu kari