Jam'iyyar PDP
A cewar Sanata Dino Melaye, kullum Tinubu na cikin kitimurmurar da ka iya jawo matsala ga makomar Najeriya idan aka zabe shi ya zama shugaban kasa a zaben 2023.
Dangin gwamna Okowa na jihar Delta sun bayyana sauya sheka daga jam'iyyar PDP zuwa APC mai mulki. Sun bayyana sunayen 'yan takarar da za su zaba a zaben 2023.
Magoya bayan dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, Atiku Abubakar a jihar Ribas sun ce ba za su yi wa Gamna Wike biyayya ba.
Matar dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP ta bayyana gwarin gwiwarta game da zaben 2023, ta ce sam bai kamata 'yan Najeriya su zabi Bola Ahmad Tinubu ba.
dan takarar jam'iyyar hammaya mafi girma a nigeria alhaji atiku abubakar yace jam'iyyar apc mai mulki ba abinda ta kawao yan nigeria face halin ha ula'i da wuya
Babbar kotun tarayya mai zama a babban birnin tarayya Abuja ya jaddada halascin zaben fidda gwanin Jam'iyar PDP da ya samar da Oladipupo Adebutu a jihar Ogun.
Alhaji Atiku Abubakar, dan takarar shugaban kasa na PDP a zaben 2023 ya yiwa matasa alkawarin samun kulawa ta musamman idan har ya lashe zaben shugaban kasa.
Jam'iyyar PDP ta yi biyayya ga umarnin babbar Kotun tarayya dake zama a Owerri, Imo, ta sake shirya sabon zaben fidda gwani a mazabar Sanatan Bauchi ta kudu.
Matar dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Titi Atiku Abubakar ta bukaci mutanen yankin kudu maso yamma da su zabi mijinta a matsayin magajin Buhari.
Jam'iyyar PDP
Samu kari