Jam'iyyar PDP
Gabannin babban zaben 2023, jama’a basu fito ba a gangamin yakin neman zaben shugaban kasa na jam’iyyar PDP a jihar Filato. Taron ya kasance a bushe ba mutane.
Tsohon mataimakin shugaban jam'iyyar PDP ya bayyana matsayarsa game da shugabancin PDP da kuma abin da ya sa a gaba. Ya ce ba zai zabi Atiku sai ya ci ka'ida.
Jam'iyyar PDP ta yi babban kamu a jihar Nasarawa, jiga-jigan APC 10,000 ne suka sauya sheka zuwa PDP a ajihar Nasara. APC na yawan rage mambobi a kwanan nan.
Labarin da muka samu da safiyar nan ta Talata ya nuna cewa shugaban jam'iyyar PDP reshen shiyya ta 2 watau Kaduna ta tsakiya, Shehu Ahmed Giant ya rasu a Asibit
Wani jigon PDP ya bayyana kwarin gwiwar cewa, Atiku zai lashe zaben wasu jihohi 20 da yake da yakini akai. Ya ce Atiku zai kuma kawo kuri'un jihohi akalla 25%.
'Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar ya sha alwashin samar da miliyoyin ayyuka ga matasa da mata a kasar nan idan ya ci zabe.
A ranar Litnin, dan takaran kujerar shugaban kasan Najeriya a zaben 2023 karkashin jam'iyyar adawa ta PDP, Atiku Abubakar ya kai ziyarar kamfe jihar Nasarawa.
Wani jigo kuma dattijon jam'iyyar PDP ya bayyana kadan daga karfin gwamononin da ke adawa da dan takarar shugaban kasa na jam;iyyar PDP, Atiku Abubakar a 2023.
Dan takarar shugaban kas a jam'iyyar PDP ya bayyana cewa, zai yi dukkan mai yiwuwa wajen ganin ya warware matsalolin malaman jami'a idan aka zabe shi a 2023.
Jam'iyyar PDP
Samu kari