Jam'iyyar PDP
Kwamitin yaƙin neman zaɓen ɗan takarar shugaban kasa a inuwar PDP, Alhaji Atiku Abubakar. Ya naɗa sabon gwamnan Osun, Ademola Adeleke a matsayin mamban tawaga
Wasu jiga-jigan jam'iyyar PDP a jihar Gombe sun sauya sheka zuwa jam'iyyar APC, jiga-jigan sun kasance fulogai a kwamitin yakin neman zabensa a jihar gombe.
Ko'odinetan zaben Tinubu/Shettima a Gombe yace bugu daya zasuyi Atiku a arewa maso gabas, kamar yadda ya zanta da jaridar The Nation a jiya a jihar Gombe..
Jam'iyyar adawa a jihar Gombe ta rasa wani jigonta maindubban magoya baya a jihar mai suna Jamilu Gwamna. Gwamna yace ya bar jam'iyyar ne sabida rashin adalci.
A zabe mai zuwa da za ayi, za a ji yadda tsohon gwamnan jihar Delta Emmanuel Uduaghan da matarsa, Natasha Akpoti Uduaghan suka kwallafa rai a kujerar Sanata.
Cif Dan Ulasi, mai magana da yawun kwamitin kamfen din Atiku Abubakar a kudu maso gabas ya mayar da martani kan zargin maula da Kenneth Okonkwo ya yi masa.
Usman Yusuf, tsohon shugaban hukumar NHIS, ya zargi Bola Ahmed Tinubu, dan takarar shugaban kasa na APC da nuna rashin damuwa da halin da yan kasa ke ciki.
Sanata Chimaroke Nnamani na jam’iyyar PDP mai wakiltar mazabar Enugu ta Gabas, ya roki matasan Najeriya a kan cewa su zabii Bola Ahmed Tinubu a zaben 2023.
Gwamnan jihar Nasarawa ya ɗauki zafi, yace jam'iyyun adawa musamman PDP ba zasu iya raba masa hankali ba a yunkurinsa na ganin ya kawo ci gaba da al'ummarsa.
Jam'iyyar PDP
Samu kari