Jam'iyyar PDP
Atiku Abubakar ya ba Bola Tinubu ratar kuri’u fiye da 150, 000 a Zaben Kaduna. APC ta sha kasa a Giwa, Kauru, Lere, Ikara, Kagarko, Zaria, S/Gari, da Makarfi.
Dan takarar sanata a PDP a majalisar dattawa a jihar Kebbi ya lashe zabe, inda ya kawo karshen wa'adin mulkin Sanata Bana Ibn NaAllah a jihar Kebbi da ke Arewa.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Atiku Abubakar, ya lallasa Bola Ahmed Tinubu da Peter Obi a mahaifarsa ta jihar Adamawa.
Rahoto daga jihar Filato ya bayyana cewa, Solomon Dalung ya sha kaye a zaben da aka gudanar a ranar Asabar 25 ga watan Faburairu. An fadi matar da ta lashe.
Atiku Abubakar ya samu kuri'un da za su taimaka masa a zaben Shugaban kasa. Dan takaran PDP ya lallasa jam’iyyar APC mai-ci a duka kananan hukumomin da ke Gombe
Babban jami’in da ke tattara zaben jihar Delta bai gamsu da sakamakon zaben Ika ta Arewa maso gabas ba. 30, 105 aka tantance, amma mutum 31, 681 suka yi zabe
Yanzu muke samun labarin yadda wani wakilin jam'iyyar PDP ya yanki jiki ya fadi a wurin tattara kuri'u a jihar Benue. An bayyana yadda aka yi mutumin ya mutu.
Dan takarar jam'iyyar Labor na majalisar wakilai na tarayya mai wakilatar mazabar Kaura, a jihar Kaduna, Mr Mathew Donatus Kozali ya kayar da bulaliyar majalisa
Alh. Atiku Abubakar, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, ya lallasa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu na APC a akwatin Gwamna Aminu Waziri Tambuwal a Sokoto.
Jam'iyyar PDP
Samu kari