Jam'iyyar PDP
Jam'iyyar PDP ta ɗauki matakin ladabtar wa a jihar Legas kan shugaban jam'iyyar da mataimakin sa na jihar. Ana zargin su da cin dunduniyar jam'iyya a zaɓe.
A wannan rahoto, Legit.ng ta tattaro wuraren da ake sa ran zabuka za su kankama aa gobe. 'Yan takaran Sanatocin Kebbi, Sokoto da Zamfara za su san mokamarsu.
Nyesom Wike da wasu Gwamnonin PDP sun shirya makarkashiya domin a canza NWC, amma Gwamnan Bauchi, Bala Mohamme ya dage sai ya takawa ‘Yan kungiyar G5 burki.
Gwamnan Bayelsa, Douye Diri, ya lashe tikitin PDP ba tare da adawa ba a zabem fidda gwanin da aka shirya yau Laraba gabanin ranar 11 ga watan Nuwamba, 2023.
'Yan PDP, NNPP da LPda za su je majalisa su na kokarin yakar jam'iyyar APC. Nyesom Wike ba zai yarda PDP ta birkitawa APC lissafi a takarar shugaban majalisa ba
Sakataren jam'iyyar PDP na ƙasa, Sanata Samuel Anyanwu, ya lashe zaɓen fidda gwanin gwamnan jihar Imo na jam'iyyar. Anyanwu zai fafata da gwamnan Uzodinma.
Sanata Dino Melaye, daya daga cikin neman tikitin PDP a zaben gwamnan Kogi ya caccaki Gwamna Nyesom Wike saboda furucin da ya yi a kansa a baya-bayan nan.
Gwamna Nyesom Wike ya yi watsi da yiwuwar nasarar jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a zaben gwamnan jihar Kogi idan har ta ba Dino Melaye tikitinta.
Sanatan PDP daga jihar Ebonyi da ke kudu maso gabashin Najeriya, ya bayyana cew aba bu wani abun ta da jijiyoyin wuya dan Atiku ya sha kashi a hannun Tinubu.
Jam'iyyar PDP
Samu kari