Jam'iyyar PDP
Dan takarar shugaban kasa na PDP ya bayyana cewa, a halin da ake ciki bashi da wani dan takarar gwamnan da yake goyon baya a zaben na gwamnan Kogi da ke tafe.
Magoya bayan jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), a jihar Rivers, sun cigaba da gudanar da zanga-zangar da suke yi a gaban ofishin hukumar zaɓen jihar.
A zaben Gwamnonin Jihohin da Hukumar INEC ta shirya, a Zamfara, Kano da Bauchi, sai da Jam’iyyun adawa sai da suka yi da gaske kafin su doke Jam'iyyar APC.
Gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike, na jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ya nemi ƴan adawar jihar da su haƙura su marawa zababben gwamnan jihar baya.
Wani rikici ya barke tsakanin 'yan jam'iyyar APC da PDP a jihar Ribas. Hakan ya kai ga jami'in tsaro ya dirkawa wani dan PDP bindige, inda ya samu wani rauni.
Jam’iyyar LP ta karbe mulkin jihar Abia daga hannun PDP bayan shekaru. Gwamna Okezie Ikpeazu ya ce tun farko ya hango cewa Peter Obi zai kawowa PDP cikas a bana
Jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, ta soke dakatarwar data yiwa tsohon gwamnan Ekiti, Ayodele Fayose, tsohon gwamnan Katsina, Ibrahim Shema, Anyim Pius ds
Kotun koli ya yi waje da bukatar tsohon ministan Buhari na neman hana Tinubu da Atiku yin takara a zaben da ya gabata. An bayyana yadda ta kaya a kotu yau.
Gwamnan jihar Benuwai, Samuel Ortom, ya yi raddi kan masu cece-kuce kan naɗe-naɗen da yake yi a gwamnati watanni biyu gabanin wa'adinsa ya kare a kan mulki.
Jam'iyyar PDP
Samu kari