Jam'iyyar PDP
Dan takarar shugabancin kasa a karshin jam'iyyar SDP, Barista Adewole Adebayo, ya fuskanci zazzafan martani daga 'yan Najeriya masu amfani da kafafen sada.
Dan majalisa mafi ƙarancin shekaru, Ibrahim Bello Mohammed, da ke wakiltar mazaɓun Birnin-Kebbi, Kalgo da Bunza a majalisar wakilai ya bayyana yadda ya tsinci.
Jigon jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a jihar Rivers, Iyke Ejie, ya nuna goyon bayansa ga tsohon gwamnan jihar Rivers Nyesom Ezenwo Wike ya dawo APC.
Tsohon hadimin Nyesom Wike, Marshal Obuzor ya yi kaca-kaca da Atiku Abubakar, ya ce ta kare masa a siyasa shiyasa domin ya na neman mulkin Najeriya tun 1993.
Jigo a jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a jihar Ebonyi, Prince Maurice Mbam, ya bayyana aniyarsa ta bayar da shaida a kotu cewa PDP ba ta ci zaɓe ba.
An fara rigima a kan wanda zai zama shugaban marasa rinjaye a Majalisar Dattawa. Aminu Tambuwal da su Abdulrahman Sumaila Kawu sun fitar da takardar korafi.
Tsohon gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike, ya ƙara samun kansa cikin gagarumar matsala. Hakan ya faru bayan jam'iyyu huɗu sun ayyana yaƙi da tsohon gwamnan.
Jerin shaidun da ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Atiku Abubakar ya gabatar akan Shugaba Tinubu a kotun zaɓen sun bayyana.
Wani sabon rahoto ya nuna cewa akwai yunkuri da ake yi na haifar da gagarumin baraka a majalisar dattawa, inda sanatocin APC 22 ke shirin sauya sheka zuwa PDP.
Jam'iyyar PDP
Samu kari