Jam'iyyar PDP
Kotun sauraron kararrakin zaben gwamnan jihar Ribas ta kammala sauraron ƙarar da ɗan takarar APC ya kalubalanci nasarar gwamna Fubara na jam'iyyar PDP.
Kotun sauraron ƙararrakin zaɓen ƴan majalisun tarayya a jihar Kaduna ta yi fatali da ƙarar ɗan takarar jam'iyyar Labour Party (LP) kan sanatan Kaduna ta Kudu na PDP.
Kotun daukaka kara ta rusa nasarar da dan majalisar wakilai, Ndudi Elumelu ya yi na jam'iyyar PDP, kotun ta bai wa Ngozi Okelle ta jamiyyar Labour nasara.
Gwamnan jihar Delta, Mr. Sheriff Oborevwori ya ba Goodnews Agbi mukami a gwamnatinsa. Agbi ba shi ne ‘dan takaran gwamnan farko da ya ja da baya ya karbi mukami ba.
Jigo a jam'iyyar PDP, Daniel Bwala ya ce dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar kiran waya kadai zai yi wa Shugaba Tinubu ya kori Wike a mukaminsa
Kotun sauraron ƙarrrakin zaɓen ƴan majalisa a jihar Plateau, ta soke zaɓen ƴar majalisar PDP da ke wakiƙtar Langtang ta Arewa/Langtang ta Kudu a majalisar wakilai.
Kotun sauraron kararrakin zaben yan majalisun tarayya ta tsige mambobin jam’iyyar PDP hudu a majalisar dokokin tarayya. Jam’iyyun LP da APC sun ci moriyar hukuncin.
Ɗaniel Bwala hadimin ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), ya caccaki shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu kan yawan zuwa ƙasar waje.
Kotun sauraron ƙararrakin zaɓen ƴan majalisun tarayya ta tabbatar da nasarar sanatan Enugu ta Yamma na jam'iyyar PDP a zaɓen ranar 25 ga watan Fabrairun 2023.
Jam'iyyar PDP
Samu kari