Jam'iyyar PDP
Daniel Bwala, jigon PDP ya ce dole sai jam'iyyun adawa sun hada kai za su iya kwace mulki a hannun Shugaba Tinubu, akasin hakan zai sa ya yi tazarce a 2027.
Gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara, ya bayyana dalilin da ya sanya ya amince ya yi sulhu da magabacinsa Nyesom Wike, a rikicin siyasar da suke yi.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour Party (LP), Peter Obi, ya bayyana cewa jam'iyyarsa za ta shiga gaban PDP wajen zama babbar jam'iyyar adawa a Najeriya.
Jami'yyar PDP a jihar Ondo ta dakatar da shugabanta a jihar, Fatai Adams kan zargin zagon kasa ga jami'yyar tare da neman bata mata suna a idon duniya.
Gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara, ya bayyana cewa babu wani rikicin siyasa da zai sanya ya kasa cigaba da ayyukan da yake yi a jihar Rivers.
Jam'iyyar PDP mai adawa ta bayyana shawari ga ma'aikata kan su tuburewa gwamnatin APC, inda suka ce ana kokarin mayar dasu bayi. Ta ce su yi amfani da karfinsu.
Gwamna Ademola Adeleke na jihar Osun ya ziyarci tsohon gwamna Ayodele Fayose na Ekiti a gidansa da ke Lagas. An bayyana cikakken bayanin ganawar tasu.
Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta caccaki shugaban ƙasa Bola Ahmee Tinubu, kan rashin biyan albashin ma'aikata na watan Disamban shekarar 2023.
Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta bukaci shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da ya ziyarci mutanen da harin yan bindiga ya ritsa da su a jihar Plateau.
Jam'iyyar PDP
Samu kari