Jam'iyyar PDP
Babbar jam'iyyar adawa ta ƙasa PDP ta jaddada cewa ba gudu ba ja da baya dukkan yan majalisar jihar Ribas da suka sauya sheƙa zuwa APC sun rasa kujerunsu.
Rundunar 'yan sanda a jihar Ogun ta kama dan takarar gwamna a jam'iyyar PDP a jihar, Hon. Ladi Adebutu kan wasu zarge-zarge da suka hada da siyan kuri'u a zabe.
An wayi garin yau Laraba da mummunan labarin rasuwar tsohon kakakin Majalisar Wakilai a Najeriya, Alhaji Ghali Umar Na'Abba wanda ya rasu ya na da shekaru 65.
Dandazon mata sun fito sun yi dafifi domin cigaba da gudanar da zanga-zanga kan shari'ar zaben gwamnan jihar Adamawa. Sun bukaci ayi musu adalci.
'Dan takarar gwamnan jihar Ogun a inuwar jam'iyyar PDP, Ladi Adebutu, ya bayyana yakinin samun nasarar nan bada daɗewa ba a kotun kolin Najeriya.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yabawa gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara, kan yadda ya jajirce domin sasanta rikicinsa da magabacinsa Wike.
Yan Najeriya sun yi martani mai zafi kan gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed, bayan ya yi kiran da a yi wa gwamnatin Shugaba Tinubu addu'a ta samu nasara.
Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta yi magana kan shirin gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara na aiwatar da yarjejeniyar zaman lafiya tsakaninsa da Wike.
Shugaban jam'iyyar Peoples Democratic Party na jihar Rivers, Chukwuma Aaron, ya yi magana kan iƙirarin cewa Shugaba Tinubu ya tilasta Gwamna Fubara sa hannu.
Jam'iyyar PDP
Samu kari