Jam'iyyar PDP
Kotun kolin Najeriya ta shirya raba gardama kan zaben gwamnan jihar Kano, Legas da wasu jihohin ranar Jumu'a, za kuma ta zauna kan wasu kararraki a makon nan.
Shugaban jam'iyyar All Progressives Congress (APC) na kasa, Abdullahi Umar Ganduje, ya yi magana kan gwamnoni, sanatoci da yan majalisun da za su dawo APC.
Kotun koli ta zartar da hukuncin karshe kan shari'ar zaben gwamnan jihar Benue Kotun ta tabbatar da nasarar Gwamna Hyacinth Alia na jam'iyyar APC.
Kotun Koli da ke zamanta a birnin Tarayya Abuja ta tanadi hukunci kan shari'ar zaben gwamnan jihar Ebonyi, Francis Nwifuru da Chukwuma Odii na PDP.
Kotun Koli ta shirya raba gardama kan shari'ar zaben gwamnonin jihohin Benue da Ebonyi a yau Litinin 8 ga watan Janairu a babban birnin Tarayya, Abuja.
Dan takarar gwamnan APC a jihar Plateau ya bukaci kotun koli da ta tabbatar da hukuncin kotun daukaka kara wanda ya ba shi nasara a shari'ar zaben gwamnan jihar.
Wasu tsoffin gwamnonin PDP sun ce ba za su yi duk wani da aka tsayar a zaben 2023 ba sai dai su yi Bola Ahmad Tinubu a zaben da za a yi shekarar 2027 mai zuwa.
Ministan Abuja, Nyesom Wike ya gargadi Gwamna Siminalayi Fubara na jihar Rivers Kan zabe mai zuwa a shekarar 2027 inda ya ce zai gane waye babba a tsakaninsu.
Tsohon gwamnan jihar Taraba, Jolly Nyame ya bayyana manyan darussan da ya koya yayin zamanshi a gidan gyaran halin Kuje da ke birnin Abuja, ya roki jama'ar jihar.
Jam'iyyar PDP
Samu kari