Jam'iyyar PDP
Gwamnan jihar Plateau, Caleb Mutfwang ya yi martani kan hukuncin da kotun koli ta yanke wanda ya tabbatar da nasararsa a zaben gwamnan jihar na 2023.
Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta yi magana kan yiwuwar kwace mulkin kasar nan daga hannun jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a zaben 2027.
Jam'iyyar APC mai mulki ta bayyana cewa hukunce hukuncen da kotun kolin Najeriya ta yanke ya ƙara tabbatar da cin gashin kan ɓangaren shari'a a ƙasar nan.
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya shirya jagaba a majar da jam'iyyun adawa ke shirin haɗawa domin karya APC da Bola Tinubu a 2027.
A yau Juma'a ce 12 ga watan Janairu aka yanke hukuncin jihohi da dama inda Kotun Koli ta tabbatar da nasarar Gwamna Bassey Otu na jam'iyyar APC a jihar Cross River.
Kotun koli ta kori ƙarar jam'iyyar PDP ta ɗan takarar na gwamnan a jihar Abia waɗanda suka kalubalanci nasarar Gwamna Alex Otti a zaben watan Maris.
Kotun Koli ta raba gardama kan shari'ar zaben gwamnan jihar Ebonyi inda ta tabbatar da nasarar Francis Nwifuru na jami'yyar APC tare da korar karar PDP.
Kotun Koli ta raba gardama a shari'ar zaben gwamnan jihar Plateau inda ta tabbatar da cewa Gwamna Caleb Mutfwang na jihar shi ya yi nasara a shari'ar.
Kotun kolin Najeriya ta yanke hukunci waɓda ya tabbatar da nasarar Gwamna Dauda Lawal na jam'iyyar PDP a zaben ranar 18 ha watan Maris a jihar Zamfara.
Jam'iyyar PDP
Samu kari