Jam'iyyar PDP
Kotun Koli ta tabbatar da nasarar Gwamna Umo Eno na jihar Akwa Ibom a matsayin zababben gwamnan jihar, ta yi fatali da korafe-korafen APC da NNPP.
Jiga-jigan PDP masu marawa Shugaba Bola Tinubu baya a Najeriya a maimakon Atiku. 'Yan siyasa irinsu Chimoroke Nnamani sun yi ta yabon Bola Tinubu har su ka bar PDP.
Kotun Koli ta tanadi hukunci kan shari'ar zaben gwamnan jihar Ogun inda Gwamna Dapo Abiodun ke jagoranta bayan sanar da sakamakon zaben watan Maris.
Kotun Koli ta sanya gobe Juma'a 12 ga watan Janairu a matsayin ranar raba gardama a shari'ar zaben gwamnan jihar Plateau tsakanin jam'iyyar PDP da APC.
Kotun Daukaka Kara ta ce a ranar Juma'a mai zuwa ne za ta yanke hukunci kan karar da Abba Kabir Yusuf ya shigar gabanta kan zaben gwamnan jihar Kano.
Babban Hadimin Atiku Abubakar a zaben 2023, ya ce ya koma goyon bayan Bola Tinubu, sai dai duk abin da zai faru ya faru. A cewarsa, zai iya barin PDP.
Tsohon kakakin kwamitin yakin neman zaben Atiku Abubakar, Daniel Bwala ya ziyarci Shugaban kasa Bola Tinubu a ranar Alhamis, 10 ga watan Janairu.
Shugaban jam'iyyar APC mai mulki, Dakta Abdullahi Ganduje Umar ya roki 'yan adawa su mara wa Gwamna Alia na jihar Benue bayan ya yi nasara a Kotun Koli.
Kotun koli ta tanadi hukunci kan kararrakin da aka shigar a gabanta masu neman a tsige gwamna daya tilo na jam'iyyar Labour Party (LP), Alex Otti.
Jam'iyyar PDP
Samu kari