Jam'iyyar PDP
Kotun Koli ta raba gardama kan takaddamar zaben jihar Rivers inda ta tabbatar da nasarar Gwamna Siminalayi Fubara na jam'iyyar PDP yayin da ta yi watsi da karar APC.
Kotun koli ta tabbatar da zaben Ahmed Aliyu a matsayin gwamnan jihar Sokoto, inda ta yi watsi da daukaka karar da Saidu Umar na jam'iyyar PDP ya yi.
Rahotannin da muke samu yanzu na nuni da cewa Kotun Koli ta tabbatar da Agbu Kefas matsayin zababben gwamnan jihar Taraba, ta yi watsi da karar NNPP .
Kotun Koli ta shirya raba gardama kan shari'ar zaben gwamnan jihar Sokoto a yau Alhamis 25 ga watan Janairu tsakanin jam'iyyun APC da kuma PDP a jihar.
Babbar Kotun Tarayya da ke zamanta a Jos ta ki amincewa da bukatar PDP don dakatar da kakakin Majalisar jihar daga kin tabbatar da sabbin 'yan Majalisun APC 16.
Jam'iyyun PDP da LP sun fito sun yi suka kan tafiyar da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi zuwa kasar Faransa. Sun bayyana cewa akwai lauje cikin nadi.
Tsohon kakakin Majalisar jihar Anambra, Anayo Nnebe ya riga mu gidan gaskiya ya na shekaru 61 a duniya a daren jiya Talata 23 ga watan Janairu a birnin Awka.
Gwamna Oborevwori na jihar Delta ya naɗa kwamishinan yaɗa labarai na Anton< janar kuma kwamishinan shari'a bayan sama da watanni 7 da hawa kan madafun iko.
Kotun Koli ta sanya ranar da za ta yanke hukunci kan karar da ke neman a tsige gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara da bayyana Tonye Cole a matsayin gwamna.
Jam'iyyar PDP
Samu kari