Jam'iyyar PDP
Tsagin jam'iyyar APC na Arewa ta tsakiya ya fara hadaka da APC a Arewa ta yamma domin kawar da Abdullahi Umar Ganduje daga shugabancin Jam'iyyar APC ta kasa.
A yau Talata majalisar dokokin jihar Rivers mai goyon bayan Gwamna Siminalayi Fubara ta tsara tantance waɗanda za su maye gurbin kwamishinonin Nyesom Wike.
Shugaban kungiyar PANDEF a yankin Neja Delta, Edwin Clark ya yi martani kan rikicin siyasa a jihar Rivers inda ya zargi Abdullahi Ganduje da Umar Damagun da hannu.
Wani shugaban matasa, Mr Akinniyi, ya yi bayanin muhmmancin Kwankwaso da Obi su hakura sun dawo PDP domin tsige Bola Tinubu daga mulki a zaɓen 2027.
Gwamna Ademola Adeleke na jihar Osun ya nuna alhini kan rasuwar basarake a jihar, Oba Aderemi Adedapo da ke sarautar Ido-Osun a jihar a yau Lahadi.
Gwamnatin Tarayya ta bakin Ministan yada labarai, Mohammed Idris ta yi martani kan hadewar Atiku Abubakar da Peter Obi yayin da ake tunkarar zaben 2027.
Gwamna Siminalayi Fubara na jihar Rivers ya ce ayyukan da ya gudanar a jihar yafi shekaru takwas na gwamnatin Nyesom Wike saboda ayyukan alheri da ya kawo.
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar, ya ce a shirya yake ya marawa Obi baya matuƙar PDP ta amince za ta ba shi tikitin takara a zaɓen 2027.
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya nuna alamun bai hakura da neman mulkin Najeriya ba, ya ce wuƙa da nama na hannun mambobin PDP.
Jam'iyyar PDP
Samu kari