Jam'iyyar PDP
Rahotan da ke nuna cewa hukumar EFCC tana neman Gwamna Siminalayi Fubara na jihar Rivers ruwa a jallo ba gaskiya bane, kamar yadda sahihin bincike ya nuna.
Dan takarar shugaban kasa karkashin jam'iyyar Labor, Peter Obi ya bayyana dalilan da suka sa ya ziyarci Atiku Abubakar, Bukola Saraki da Sule Lamido.
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya ce ya yi farin cikin karɓar bakuncin tsohon gwamnan Anambra, Peter Obi na jam'iyyar Labour Party.
Yayin da rigima ke kara tsananta a jihar Rivers, Sir Siminaliya Fubara ya sha alwashin kafa kwamitin da zai binciki tsohuwar gwamnatin jihar mai arzikin Fetur.
Tsohon kakakin wani tsagi na majalisar jihar Rivers, Edison Ehie, ya tariyo yadda aka taba ba 'yan majalisar jihar makudan kudade domin su tsige Gwamna Fubara.
Magoya bayan Nyesom Wike, ministan babban birnin tarayya (FCT), sun gudanar da zanga-zangar nuna adawa da rusa gine-ginen majalisar jihar Rivers da ke Fatakwal.
Tsohon kwamishinan ayyuka a Rivers, Alabo George-Kelly, ya alakanta murabus dinsa da yadda gwamnatin Siminalayi Fubara ke bayar da kwangiloli ba tare da kasafi ba.
Mazauna garin Port Harcourt, babban birnin jihar Rivers sun yi kira ga alkalai da su gaggauta yanke hukunci kan shari’o’in da ke da alaka da rikicin siyasa a jihar.
Reno Omokri ya ce, gwamnatin Tinubu ta kawo ci gaba mai yawa a shekara daya fiye da abinda Buhari ya cimma cikin shakru 8 da ya yi yana mulkin Najeriya.
Jam'iyyar PDP
Samu kari