Jihar Plateau
Adamawa - Tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa ƙarƙashin inuwar jam'iyyar PDP a zaɓen 2019, Atiku Abubakar, ya yi Allah wadai da kisan gillan da aka yiwa musulmai.
Jami'ar Jos ta dage jarrabawar zango na biyu da ake kan yi saboda kashe-kashe da aka yiwa musulmai matafiya a wani yankin Jos a birnin jihar ta Filato a jiya.
Sojojin Najeriya sun yi nasarar cafke wasu mutane 12 da ake zargi da hannu cikin kashe musulmai da dama a wani yankin jihar Filato, ana kuma kan bincike akansu.
Plateau - Rundunar sojin Operation Safe Haven dake jihar Filato, ta bayyana cewa da safiyar Lahadin nan ta sake ceto mutum 7 cikin waɗanda aka kaiwa hari a Jos.
Yanzu-Yanzu: An sanya dokar ta baci a garin Jos biyo bayan kisan gilla. Wannan na zuwa ne awanni kadan bayan da aka kashe wasu mutane a wani yankin jihar ta fil
Tuni Kwamishinan ’Yan Sandan Jihar ta Filato da wasu manyan jami’an tsaro a jihar suka ziyarci asibitin don gane wa idonsu yadda mummunan al'amarin ya faru.
Sojoji sun yi nasarar dakile wani lamari da ka iya zama kazamin karo tsakanin ‘yan asalin yankin da Hausawa mazauna karamar hukumar Jos ta Arewa a jihar Filato.
Wasu mutane ɗauke da bindigu da ake tsammanin fulani makiyaya ne sun kai hari wasu ƙauyuka a jihar Filato, inda suka hallaka akalla mutum 4 da raunata wasu
Wasu mahara sun halaka wani dan takarar jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) da ke neman kansila tare da wata mata bayan sun yi awon gaba da su a Filato.
Jihar Plateau
Samu kari