Rikicin PDP
Daniel Bwala, kakakin kwamitin yakin neman zaben takarar shugaban kasa na PDP, yayi alfahari cewa kuri'un Gwamna Nyesom Wike ba za su hana Atiku cin zabe ba.
A ranar Talata, 22 ga watan Nuwamba, gwamnan jihar Ebonyi, Dave Umahi ya sanar da Nyesom Wike cewa shima ya zama dan kungiyar Gwamonin G-5, yanzu sun koma G-6.
Nyesom Wike ya kafe a kan cewa dole sai Iyorchia Ayu ya sauka daga kujerar shugaban jam’iyyar PDP na kasa, ya bada labarin abin da ya faru a PDP a zaben 2015.
‘Dan takarar shugabancin kasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, tare da rakiyar Iyorchia Ayu da Okowa sun garzaya ganawa da kungiyar kiristoci ta kasa a Abuja.
Mai neman zama shugaban ƙasa karkashin inuwar NNPP mai kayan daɗi, Rabiu Musa Kwankwaso, yace tawagar gaskiya da ta ƙunshi gwamnonin PDP na abinda ya dace.
Da ya Ribas domin ya kaddamar da ayyukan Gwamnatin Ribas, Rabiu Kwankwaso ya yabi Nyesom Wike, har yace Atiku Abubakar ba zai yi nasara a zaben shekarar 2023 ba
Yayin da jirgin yaƙin neman zaɓen Alhaji Atiku Abubakar ya dira jihar Gombe, mutane da yawa sun sha mamaki ganin tsohon gwamna Hassan Ɗankwambo, ya je wurin.
Paul Ibe, mai taimakawa ɗan takarar shugaban kasa na PDP ta fannin midiya, ya yi watsi da raɗe-raɗin da wasu ke yaɗa wa cewa Atiku ya soma tunanin janyewa.
Fusatattun gwamnonin jam’iyyar PDP karkashin jagorancin Nyesom Wike na jihar Ribas sun sanar da kafa sabuwar kungiya a jihar Lagas a ranar Lahadi 20 ga Nuwamba.
Rikicin PDP
Samu kari