Rikicin PDP
Gwamna Nyesom Wike na jihar Ribas yace kalaman tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido, ne suka saka Peter Obi, ya fita daga jam'iyyar PDP ya koma jam'iyyar LP
Za a ji Ahmed Muhammad Makarfi yana zargin cewa ana bi ana cafke magoya bayan PDP a Kaduna, yanzu haka an kama Darektan yada labarai na kwamitin yakin zabe.
Nyesom Wike ya ce dole ayi waje da wadanda suka taimaka wajen ba Atiku Abubakar tikiti. Wike yana ganin an saba doka da aka tsaida ‘Dan Arewa takara a 2023.
Babban jam'iyyar hamayya a Najeriya, Peoples Democratic Party, PDP, ta kori Sanata Chimaroke Nnamani da ya yi kaurin suna wurin yi wa Bola Tinubu na APC kamfe.
Wanda wakilci Atiku Abubakar wajen tattara kuri’un jihar Ogun a zaben Shugaban kasa, Johnson Fatoki ya gaji da zama a Jam’iyyar PDP, ya sauya-sheka zuwa APC.
Za a ji labari Ayodele Fayose ya shaida cewa ya ba Atiku Abubakar shawara a kan hanyoyin dinke barakar PDP. Fayose ya tabbatar da yana nan a Jam’iyyar PDP.
Murtala Kimba ya ce na-kusa da Atiku Abubakar suka kai Jam’iyyar PDP suka baro ta. ‘Dan siyasar ya ce Aminu Tambuwal suka yi sanadiyyar tashin Rabiu Kwankwaso
Za a ji jerin Jihohin da alamu suka nuna za a gwabza bayan ganin zaben Shugaban Kasa domin a mako mai zuwa za a yi zaben Gwamnoni a jihohi fiye da 20 a kasar
Bayan an gama murnar ya ci zabe, Hukumar zabe ta INEC tayi waje da sunan Gboyega Adefarati a cikin 'yan majalisa. Idan aka tafi a haka, PDP za tayi nasara.
Rikicin PDP
Samu kari