Jihar Oyo
An shiga jimamin rashin wani babban basaraken ƙabilar Igbo da ke a birnin Ibadan na jihar Oyo. Basaraken ya yi bannkwana da duniya yana da shekara 74.
Wale Adedibu, babban jigo a jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a jihar Oyo, ya yi bankwana da duniya. Jigon ya rasu ne bayan ƴar gajeruwar jinya.
Sanata Sharafadeen Alli ya yi ta'aziyyar mutuwar shugabar matan APC a mazabar sanatan Oyo ta arewa, Princess Adebowale Atoyebi, wacce ta mutu ranar Alhamis.
Shugaban jam'iyyar APC, Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya sha jifa da ruwan leda kan zargin yi wa jam'iyyar zagon kasa a zaben gwamnan jihar da aka gudanar.
Uwargidan tsohon shugaban ƙasa Olusegun Obasanjo ta nemi afuwa a madadin mijinta bayan cin mutuncin da ya yi wa sarakunan jihar Oyo a wajen wani taro.
Mutane da dama sun ragargsji tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo kan umartan sarakunan gargajiya tashi tsaye don gaishe da gwamnan Oyo, Seyi Makinda.
Tsohon shugaban ƙasa Olusegun Obasanjo ya samu kansa a cikin cakwakiya bayan an nuna bidiyonsa yana umartar sarakunan gargajuya su tashi tsaye su gaida shi.
Kotun sauraron ƙararrakin zaɓen ƴan majalisun tarayya a jihar Oyo ta soke zaɓen dan majalisar jam'iyyar APC a mazaɓar Saki ta Yamma, ta umarci a sake.zaɓe.
Kotun sauraron ƙarar zaɓen sanatan Oyo ta Kudu ta tabbatar da nasarar sanatan APC, Sarafadeen Alli. Kotun ta yi fatali da ƙarar da ɗan takarar PDP ya shigar.
Jihar Oyo
Samu kari