Jihar Oyo
Dan takarar gwamna a ƙarƙashin jam'iyyar Labour a zaɓen da ya gabata a jihar Oyo, Tawfiq Akinwale, ya sanar da ficewarsa daga jam'iyyar inda ya koma APC mai.
Wani matashi Dauda Olamilekan ya samu karuwar haihuwa na 'ya'ya hudu bayan ya yi niyyar zubar da cikin matarsa Rukayat tun farko a Ogbomosho da ke jihar Oyo.
Wata mai bara ta bayyana cewa gwara gwamnatin tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari kan gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu saboda halin matsin da ake ciki.
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, ya yi nasara kan ƙarar da jam'iyyar APM ta shigar inda ta ke ƙalubalantar nasarar da ya samu a zaɓen gwamnan jihar ta Oyo.
Jami'an tsaro na Amotekun reshen jihar Oyo, sun kashe wani mahauci dan asalin jihar Sokoto. Mahaucin mai suna Malam Ibrahim ya rasa ran nasa ne a lokacin da ya.
Dan majalisa mai wakiltar mazabar Irepo-Oorelope ya sanar da rasuwar mahaifiyarsa a yau Juma'a 7 ga watan Yuli, ya ce za a bayyana lokaci da wurin jana'izarta.
Najeriya kasa mai tarin albarkatu kuma ta shahara a Afrika wurin kasuwanci. Hakan yasa ta mallaki wasu daga cikin manyan kasuwannin da ke samarwa Afrika kaya.
Ɗan takarar gwamnan jihar Oyo, na jam'iyyar APC, Teslim Folarin ya bayyana cewa saboda Shugaba Tinubu ya lashe zaɓe ne aka yi masa butulci ya faɗi zaɓen gwamna.
Wani Farfesa a jami'ar Ibadan ya bukaci Shugaba Bola Tinubu da ya gudanar da kidayar dabbobi don sanin adadinsu da kuma sanin yadda za a yi tsare-tsare a kasar.
Jihar Oyo
Samu kari