Jihar Oyo
Tsohon minista a gwamnatin marigayi Muhammadu Buhari, Adebayo Shittu ya fito fili ya bayyana kwadayinsa na neman takarar gwamnan jihar Oyo a karkashin jam'iyyar APC.
Wasu rahotanni sun tabbatar da cewa Najeriya ta yi rashin wasu yan majalisa da suka bar duniya bayan rantsar da su, daga cikinsu akwai mata har guda biyu.
Fitaccen ɗan barkwanci na Najeriya, Sanku, ya rasu a haɗarin mota a Ibadan, abin da ya girgiza masana’antar barkwanci da masoyansa a kafafen sada zumunta.
Jigon PDP a Oyo, Babalola ya ce Gwamna Seyi Makinde na jihar Oyo yana da duk abin da ake bukata na zama shugaban kasa da ceto Najeriya daga kakanikayi.
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, zai mika ragamar mulki ga mataimakinsa har na tsawon wata guda. Makinde zai yi hakan ne domin tafiya hutu a wannan lokacin.
An tabbatar da rasuwar fitaccen mawakin gargaji na yarbawa, Alhaji Ahuja Bello yau Litinin, 25 ga watan Agusta, 2025, ya mutu kwana daya bayan cika shekaru 83.
Yayin da aka kulla alaka tsananin Najeriya da Isra'ila, malaman Musulmi a Ibadan sun gudanar da zanga-zangar lumana, suna adawa da hakan a Ibadan da ke Oyo.
Mai alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa'ad Abubakar IIIya taya sabon sarkin Ibadan murna tare da yi masa fatan alheri wajen sauke mauyin da ya hau kansa.
An gama shirin nada sabon Olubadan a jihar Oyo, za a nada tsohon gwamna, Rashidi Ladoja a matsayin sabon sarki ranar Juma'a, 26 ga watan Agusta, 2025.
Jihar Oyo
Samu kari