Sarkin Kano
Mai martaba Muhammadu Sanusi II ya karyata jita-jitar da ke yawo na yunkurin cire Ajami daga kudin Naira. Khalifa ya nuna ba za a cire rubutun daga kudi ba.
Gwamnatin Jihar Ebonyi ta dakatar da Mai martaba Sarkin Isinkwo a jiya. An ji wannan labari ne a wata sanarwa da ta fito daga ofishin Sakataren gwamnatin jiha.
Jami'an rundunar yan sanda reshen jihar Kano sun kama wani matashi da bai wuce shekaru 18 ba duniya, Saminu Bala, bisa zargin kashe abokinsa, Ibrahim Khalil.
Tsohon Sarki Muhammadu Sanusi II Ya Zauna da Peter Obi a wani gidansa da ke kasar waje. Obi yace a zamansa sun tabo batun cigaban kasa da kuma tattalin arziki
Mutane 437 ne za su samu lambar yabo daga bangarori daban-daban na rayuwa kama daga yan siyasa, yan kasuwa, jami’an gwamnati, sarakunan gargajiya da sauransu.
Da yake taron UNGA a Amurka, Sarkin Kano na 14, Muhamadu Sunusi, ya yi kakkausar suka ga gwamnati mai ci ta jam’iyyar APC da cewa sam ba ta martaba ilimi ba.
Aminu Ibrahim Daurawa yace Ummakulsum Buhari ta fadi masa cewa Gheng Quanrong ya musulunta, amma iyayenta sun hana su yin aure, har ya bata wasu shawarwari.
Mai martaba sarkin Kano, Alhaji Aminu Bayero, ya naɗa malamin addinin Musuluncin nan, Assheikh Aminu Ibrahim Daurawa, a matsayin limamin masallacinSkyline.
Bayan ‘yan kwanaki a hannun ‘Yan bindiga, Sarki ya sha da kyar a daji. Eze Jewel Ndenkwo Sarki ne a karamar hukumar Nkwerre a jihar Imo, wanda aka sace a Owerri
Sarkin Kano
Samu kari