Sarkin Kano
Rundunar 'yan sanda a jihar Kano ta musanta zargin inda ta ce ta himmatu wurin kare lafiyar al'umma da kuma dukiyoyinsu ba tare da son kai ba a jihar.
Bayan cece-kuce kan matakin Abba Kabir, gwamnan ya bayyana dalilin umarnin cafke Aminu Ado Bayero a jihar inda ya ce yana kokarin kawo tashin hankali ne.
Tsohon gwamnan jihar Kano kuma jagoran jam'iyyar NNPP na ƙasa, Rabiu Musa Kwankwaso, ya ce gwamnatin tarayya da APC suna kokarin kafa sabuwar Boko Haram.
Kungiyar matasan Arewacin Najeriya (AYAF) ta miƙa sakon barka da Sallah ga Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero, tare da rokon ya yafewa dukkan maƙiyansa.
Rundunar 'yan sandan Kano ta yi tir da wasu da har yanzu ba a kai ga gano su ba da su ka yi wa sarki Muhammadi Sanusi II ihu yayin dawowarsa daga masallaci.
Sarkin Kano na 16, Malam Muhammadu Sanusi II ya bayyana yadda ya ke son al'umma su tuna shi ta hanyar yi masa addu'a bayan ya koma ga mahallicinsa nan gaba.
Ashraf Sanusi Lamido Sanusi wanda ma’aikacin banki ne kuma masani a ilmin tattalin arziki ya fadi ra'ayinsa da ake shari'a a kotun tarayya kan sarautar Kano.
Sarkin Kano, Muhammadi Sanusi II ya bayyana musabbabin cire shi a kujerar sarautar Kano da gwamnatin Abdullahi Ganduje ta yi inda ya ce tsantsar siyasa ne kawai.
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta bayyana gamsuwarta da yadda aka gudanar da Sallar Eid el-Kabir cikin kwanciyar hankali da lumana a fadin jihar.
Sarkin Kano
Samu kari