Nyesom Wike
Jam’iyyar PDP ta dage taronta na kwamitin zartarwa na kasa (NEC) da ‘yan majalisar wakilai na kasa, biyo bayan dambarwar da ta dade tsakanin dan takararta.
Sulhu tsakanin Atiku Abubakar da su Gwamna Wike ya jagwalgwale, har ta kai Nyesom Wike ya gayyaci Gwamnan Legas domin kaddamar da wasu ayyuka da ya yi a jiya.
Rahoton jaridar The Nation ya nuna cewa ganawar da Atiku Abubakar ya yi da gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike ta gaza kawo wani sauyi a rikicin da ke tsakaninsu.
Jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, ta jaddada cewa ta gamsu da kamun ludayin shugabanta na kasa Iyorchia Ayu, Premium Times ta rahoto. Sakataren watsa lab
Gwamna Nyesom Wike ya gayyaci jagoran jam'iyyar APC a Jihar Sokoto, Sanata Aliyu Magatakarda Wamakko, ya zo ya kaddamar da ayyuka a Jihar Rivers a ranar 9 ga wa
Dazu Gwamna Nyesom Wike ya yi zama da Atiku Abubakar domin a dinke barakar da ke PDP. Haduwar Atiku da Wike ya biyo bayan zaman BoT da shugabannin PDP suka yi.
A wani yunkuri babba na ganin komai ya dawo kan hanya a PDP, gwamna Nyesom Wike da Atiku Abubakar sun gana da gidan Farfesa Jerrya Gana da ke birnin Abuja.
Nyesom Wike ya zauna da Gwamnonin PDP, ya sa sharadi kafin ya goyi bayan Atiku Abubakar. Gwamnoni masu-ci da tsofaffin Gwamnoni sun halarci wannan taro a jiya.
Jihar Ribas - Tsohon sakataren gwamnatin tarayya, Babachir Lawal da tsohon kakakin majalisar wakilai Rt. Hon. Yakubu Dogara, a ranar Asabar sun ziyarci gwamnan.
Nyesom Wike
Samu kari