Nuhu Ribadu

Ribadu ya hada kan Tinubu, Obasanjo, Atiku da sauransu
Breaking
Ribadu ya hada kan Tinubu, Obasanjo, Atiku da sauransu
Siyasa
daga  Mudathir Ishaq

Shugaban hukumar yaki da rashawa na farko, Nuhu Ribadu a ranar Asabar ya hada manyan 'yan siyasan kasar Najeriya a karkashin inuwa daya. Dukkansu sun hadu ne masallacin An-Nura dake Abuja a yayin shagalin bikin da Nuhu Ribadu, Mah

Buhari ya taya Nuhu Ribadu samun lambar yabo
Buhari ya taya Nuhu Ribadu samun lambar yabo
Labarai
daga  Aminu Ibrahim

Shugaba Muhammadu Buhari ya mika sakon taya murna ga tsohon shugaban hukumar yaki da masu yiwa arzikin kasa ta'annati EFCC, Malam Nuhu Ribadu bisa samun lambar yabo na yaki da rashawa ta Life Achievement. A sakonsa na taya murnar,