Matasan Najeriya
Wani mahaifi ya mutu yayin da ya umarci dansa ya gwada maganin bindiga a kansa. Wannan lamari ya haifar da hargitsi, hukumar 'yan sanda sun shiga. An kama dan.
Wani matashi dan Najeriya ya ba da mamaki yayin da ya bayyana gargadi guda daya ga abokansa. Ya ce bai son a sake kiransa bayan karfe 7 na dare kowace rana.
Wani takalmi ya ba da mamaki yayin da aka bayyana yadda yake da kuma kalansa. Mutane sun bayyana mamakin da suka shiga bayan ganin abin da basu taba bagani ba.
Wani matashi dan Najeriya ya ba da labarinsa, inda yace yanzu ya yi danasanin abin da ya aikata. A baya ya zagi bankin Zenith, inda ya kira su da lusarai kawai.
Wata kyakyawar budurwa ‘yar Najeriya ta sha caccaka da suka bayan ta bayyana bata son haihuwa saboda yara dawainiya ne da bai dace mutum ya samu ba a rayuwa.
An yada wani bidiyo na auren wani matashi, wanda aka ce ya auri mata biyu a rana daya. Ya bayyana gaskiyar ain da ya faru da kuma yadda aka juya labarinsa.
Mutane a kafar sada zumunta sun yi mamakin ganin wani nau'in takalmi da wani matashi ya saka ya tafi neman aure wani gida. Budurwa ta yada bidiyonsa a TikTok.
Hukumar tsaron farin kaya a Najeriya ta bayyana halin da kasar nan ke ciki da kuma yadda 'yan siyasa ke shirin amfani da 'yan daban wajen gangamin zaben 2023.
Kotun Amurka ta yi hukunci kan dan damfarar nan da ya yi fice, Hushpuppi bayan da ya amsa laifin sace kudin jama'a. Zai yi zaman magarkama na tsawon shekaru 11.
Matasan Najeriya
Samu kari