Jami'o'in Najeriya
Christiana Pam, wata lakcara a Jami'ar Uyo, Jihar Akwa Ibom, ta ce sana'ar sayar da dankali ta runguma domin kula da kanta tun bayan fara yajin aikin ASUU. A r
Jami’an tsaron NSCSC sun kama wani matashi dan shekara 23 mai suna Quadri Qudus wanda ake zargi da satar wayoyin hannu 21 daga masu neman shiga jami’a a Ilorin.
Hukumar gudanarwar jami’ar jihar Kaduna (KASU) ta koma karatun zango na biyu na shekarar 2020/2021 ga dalibanta na digirin farko har zuwa digirin digirgir.
Tsohon shugbana d ake tafiyar da harkokin jami'ar LASU, Fasfesa Hussain, ya rasu yana da shekara 75 a duniya bayan fama da yar rashin lafiya da yammacin Lahadi.
Jami'ar Veritas da ke birnin tarayya Abuja, ta umurci dalibai su tafi gidajensu ta dakatar da karatu saboda tabarbarewar tsaro a Abuja da kewaye. An rufe jami'a
Abuja - Hukumar shirya jarabawar shiga jami’o’i ta kasa (JAMB) ta sanya makin shiga jami’a na shekarar 2022/23 zuwa 140 kamar yadda Jaridar Daily Trust ta rawa.
Miyagun 'yan bindiga da suka hana wasu sassan Najeriya zaman lafiya, sun kai hari wata jami'ar kudi a jihar Kuros Riba jiya da daddare, sun sace mace ɗaya.
Kungiyar malaman jami’o’i (ASUU) ta ce idan da ‘ya’yan ‘yan siyasa ne ke halartar jami’o’in gwamnatin Najeriya, yajin aikin kungiyar ba zai shafe kwanaki biyu.
Hukumar kashe gobara ta Jihar Kano ta ce wuta ta lalata dakin ajiye kaya da kuma bandaki a makarantar frimari ta yaran ma'aikatan jami'ar Bayero ta Kano a old
Jami'o'in Najeriya
Samu kari