Majalisar dattawan Najeriya
Fadar shugaban kasa ta musanta batun Sanata Abdul Ningi na cewa gwamnatin tarayya na aiwatar da wani kasafin kudi sabanin wanda majalisa ta amince da shi.
Shugaban majalisar dattawa, Sanata Godswill Akpabio, ya yi musayar kalamai masu zafi da Gwamna Siminalayi Fubara na jihar Ribas a wajen jana'izar Wigwe.
Dan tsohon gwamnan jihar Kaduna, Bello El-Rufai ya yi magana kan kin amincewa da mahaifinsa, Nasir El-Rufai a Majalisa inda ya ce an yi asarar jajirtacce.
Ana zargin an yi wani cushe a majalisar dattawa a kasafin kudin shekarar nan. Akwai wani kasafin kudin da aka amince da shi da ‘yan Najeriya ba su sani ba
'Yan majalisar wakilai sun yi Allah wadai da nuna takaici kan sace mata sama da 300 da aka yi a jihar Borno. Sun bukaci jami'an tsaro su gaggauta ceto su.
Majalisar Wakilai ta umurci kwamitinta kan kidayar jama'a da ya gudanar da bincike kan yadda aka kashe N200b a shirin kidayar shekarar 2023 da aka dakatar.
Shugaban majalisar dattawa, Sanata Godswill Obot Akpabio, ya bayyana cewa an samu ci gaba sosai a bangaren rashin tsaro tun bayan hawan Tinubu mulki.
Majalisar Dattawa ta amince ta bukatar Shugaba Tinubu da ya nema a wurinta kam nadin Raheem Amidu da kuma Fasuwa Abayomi a matsayin kwamishinoni a hukumar NPC.
Majalisar dattawa ta damu da matsalar tsaron da ake fama da ita a kasar nan. Hakan ya sanya ta amince shugabannin majalisar tarayya za su gana da Shugaba Tinubu.
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari