Majalisar dattawan Najeriya
Shugaban majalisar dattawa, Sanata Goodswill Akpabio ya yi kalaman soyayya ga matarsa yayin da ya sumbace ta a idon duniya yayin da ake tsaka da rikicinsa da Natasha
Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan mai wakiltar mazabar Kogi ta Tsakiya ta caccaki takwaranta Sunday Karimi bayan ya goyi bayan dakatarwar da aka yi mata.
Wasu mutane daga mazabar Kogi ta Tsakiya sun gudanar da zanga-zangar nuna adawa da shirin da wasu ke yi na yi wa Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan kiranye.
Shugaban Majalisar Dattawa ya karyata raɗe-raɗin cewa sanatoci sun karɓi Dala 15,000 gabanin su amince da ayyana dojar ta ɓacin da Bola Tinubu ya yi a Ribas.
Majalisar wakilai ta amince da dokar ta-baci a Rivers, amma ta ce shugaban riko zai rika kai rahoto ga su, ba ga shugaban kasa ko majalisar zartarwa ba.
Babbar kotun tarayya mai zamanta a Lokoja ta takawa wasu masu neman a yi wa Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan kiranye bayan dakatar da ita daga majalisar dattawa.
Seriake Dickson, mai wakiltar Bayelsa ta Yamma a jam’iyyar PDP, ya bayyana cewa shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio ya hana masu dokar ta baci magana.
Sanata Natasha Akpoti ta zargi Godswill Akpabio da taba jikinta da mata kalaman soyayya masu motsa sha'awa. Natasha ta ce ya taba magana a kan zoben auren ta.
Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan ta ce ta kwashe fiye da shekara guda tana fama da yunkurin cin zarafi daga shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio.
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari