Majalisar dattawan Najeriya
Kotun tarayya a Abuja ta soke hukuncin hana majalisar dattawa dakatar da Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan da ta yi a baya. Kotun za ta cigaba da sauraron shari'ar
Kujerar Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan ta fara fuskantar barazana a majalisa. Mutanen mazabarta sun fara yunkurin yi mata kiranye domin ta baro majalisa.
'Yan majalisar dokokin jihar Kaduna sun bayyana rashin jin dadinsu bayan tsohon gwamnan jihar, Nasir El-Rufa'i ya kira su da jahilai, marasa ilimi.
'Yan majalisar wakilai sun yi cacar baki yayin da za su fara muhawara kamn maganar dakatar da gwamna Simi Fubara da shugaban kasa Bola Tinubu ya yi.
Hadimin tsohon shugaban kasa, Reuben Abati ya bayyana fatan majalisar kasar nan za ta iya tsige Bola Ahmed Tinubu daga kujerarsa saboda karya dokar kasa.
Majalisar wakilan Najeriya ta bayyana cewa ta na da masaniya a kan matakin da shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya dauka na dakatar da gwamnatin Ribas.
Sanata mai wakiltar Kogi ta Tsakiya, Natasha Akpoti-Uduaghan, ta ci gaba da fitar da bayanai kan zargin yunkurin yin lalata da ita da take yi wa Godswill Akpabio.
Majalisar wakilai ta Najeriya ta amince da kudirin haraji da gwamnatin tarayya ta gabatar mata. Majalisar ta amince da kudirin ne bayan ya tsallake karatu na uku.
Sanata Natasha Akptoi Uduaghan ta sake nanata cewa majalisar dattawa ta dakatar da ita ne saboda ana son hana ta magana kan zargin Akpabio da cin zarafi.
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari