Majalisar dattawan Najeriya
Tsohon gwamnan jihar Imo kuma ɗan takarar shugaban ƙasa karkashin APC, Sanata Rochas Okorocha, ya ce jami'ai sun kewaye gidansa gaba da baya tamkar an yi garkuw
Wasu bayanai da muke samu yanzun nan sun nuna cewa dakarun hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa EFCC sun dira gidan tsohon gwamnan Imo da nufin kama shi a Abuja
Shugaban majalisar dattawa, Ahmad Ibrahim Lawan ya bayyana cewa yana da dukkan abun bukata domin zama shugaban kasar Najeriya a babban zaben kasar mai zuwa.
Hon. Shehu ABG bai iya samun tikitin 2023 ba a PDP. Hakan ta sa ya ajiye maganar rabawa masu zaben ‘dan takara N2.5m da ya yi masu alkawari a Kaduna ta Arewa.
Ahmad Lawan ya yi magana kan janye takarar shugaban kasa a jam’iyyar APC, ya sha alwashin doke kowa bayan Abdullahi Ganduje ya yi alkawarin ba shi goyon baya.
‘Yan majalisa sun yi wa dokar zabe kwaskwarima ta yadda masu mukamai za su sauka daga kujerunsu kafin su shiga takara, wannan ya sa za ayi shari’a a gaban kotu.
Sanata Orji Kalu ya bayyana cewa ’yan takarar shugaban kasa tara daga jam’iyyar APC sun shirya marawa takarar shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan, baya.
A ranar Talatan nan, Majalisar dattawan Najeriya ta gyara kundin zaɓe 2022 ta bai wa wasu rukunin Deleget damar kaɗa kuri'a a wurin tarukan jam'iyyun siyasa.
Kanin babban Sarkin ƙasar Ibadan kuma sanata mai wakiltar Oyo ta kudu a majalisar dattawa, Sanata Kola Balogun, ya tabbatar da komawa jam'iyyar APC ranar Laraba
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari