Majalisar dattawan Najeriya
Bulaliyar majalisar dattawa, Orji Kalu, ya ce zai ajiye kudrinsa na son zama shugaban majalisar dattawa idan zababben shugaban kasa Bola Tinubu ya nemi haka.
Rotimi Akeredolu da Yahaya Bello za su goyi bayan takarar Ahmed Idris Wase a Majalisar Wakilai, sun rabu da Abbas Tajuddeen wanda shi ne 'Dan takarar El-Rufai
Rundunar ƴan sandan jihar Kano tayi ƙarin haske kan tuhumar kisan kai da ake yiwa Alhassan Ado Doguwa, shugaban masu rinjaye na majalisar wakilai ta Najeriya.
Ƙungiyar ƴan sakai ta ƙasa ta miƙa ƙoƙon baran ta ga shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, kan ya sanya hannu ga dokar kafa hukumar kafin ya bar kujerar mulki..
Manyan sanatoci na cigaba da bayyana aniyar su ta neman shugabancin majalisar dattawan Najeriya ta 10. Ya zuwa yanzu akwai sanatoci guda bakwai dake kan gaba
Barau Ibrahim Jibrin ya shiga sahun wadanda za su nemi shugabancin Majalisar Dattawa. Da yiwuwar Sanatan Arewacin Kano ya gwabza da Orji Uzor Kalu a takarar.
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya nemu sahalewar majalisar dattawa wajen naɗa mambobin majalisar gudanarwa na hukumar ajiyar inshora ta ƙasa watau NDIC .
Orji Uzor Kalu, wanda ke wakiltar mazabar Abia North ya bayyana sha'awarsa na zama shugaban majalisar dattawa na majalisa zubi ta 10. Ya sanar da hakan ne a FCT
Mai dakin Gwamna na Ekiti ta yi kira ga mutanen jihar da su cigaba da ba Gwamnatin mijinta bayan ganin 23% na kujerun Majalisa sun shiga hannun mata a Ekiti.
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari