Majalisar dattawan Najeriya
Ba da dadewa ba za a san su wanene Ministocin Bola Ahmed Tinubu. Majiyoyi sun tabbatar da cewa sunayensu sun kusa fitowa, an fara yin bincike a EFCC da DSS.
Shirin da 'Yan majalisa su ke yi zai shafi Goodluck Jonathan da Muhammadu Buhari. Bincike-binciken da za ayi a majalisar zai shafi saida kadarorin gwamnati.
An bayyana sunayen Godswill Akpabio, Aminu Tambuwal, Alu da wasu sanatoci guda 10 da har yanzu ke karbar kudin fansho matsayin tsoffin gwamnoni daga jihohinsu.
Abdulaziz Yari ya na hannun jami’an DSS tun kwanaki a Abuja. Yari ya tsaya takarar shugabancin majalisar dattawa, ya ja da matakin da jam’iyyar APC ta dauka
Muhammed Adamu Bulkachuwa ya dumfari kotu saboda a tsaida hukumomi daga bincikensa bayan ya nemi ya jefa mai dakinsa watau Zainab Bulkachuwa a cikin matsala.
Babu jituwa tsakanin ma’aikatan NUPRC da NMDPRA wajen harkokin mai. Daga shigansa Aso Rock, Bola Ahmed Tinubu ya kama hanyar dinke barakar da ya gada a mulki.
Za a binciki Dala miliyan 10 da gwamnati ta kashe a kwangilar gas. Sannan Majalisar Dattawa ta soki Muhammdu Buhari bisa jinginar da tashoshin jiragen sama.
Tsohon Gwamna Gbenga Daniel ya bukaci a tsaida fansho da alawus dinsa da yazama Sanata. Daniel ya yi Gwamna tsakanin 2003 da 2011, ana biyansa a kowane wata
Shugaban Najeriya, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya aike da kunshin sunayen sabbin hafsoshin tsaron ƙasa da ya naɗa ga majalisar tarayya domin tabbatar da su.
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari