Majalisar dattawan Najeriya
Wata kungiya mai zaman jansa da ke sa ɓya ido kan kasafin kuɗin Najeriya ta ce Sanata Abdul Ningi na da gaskiya game da wasu kuɗi da babu cikakken bayani kansu.
Yayin da aka dakatar da Sanata Abdul Ningi a Majalisar Dattawa, Gwamna Bala Mohammed na jihar Bauchi ya nuna goyon bayansa ga sanatan a kowane yanayi..
A yayin da majalisar dattawa ta sanar da dakatar da Sanata Abdul Ningi, Legit ta kawo jerin wasu sanatoci 4 da aka taba dakatarwa daga zauren majalisar.
Bayan dakatar da Sanata Abdul Ningi daga Majalisar Dattawa har na tsawon watanni uku, Sanata Shehu Sani ya magantu kan lamarin inda ya mutum daya ne zai cece shi.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya tura sakon kasafin kuɗin birnin tarayya Abuja ga majalisar wakilan tarayya, ya buƙaci ta hanzarta amincewa da shi.
Sanata Abdul Ningi mai wakiltar Bauchi ta Tsakiya a majalisar dattawan Najeriya, ya yi murabus daga mukaminsa na shugaban kungiyar Sanatocin Arewa.
Sanata Bamidele daga jihar ya zargi Sanata Abdul Ningi da yunkurin juyin mulki a majalisar dattawa bayan kalamansa na an yi cushe a kasafin 2024.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya sanya labule da shugaban majalisar dattawa, Sanata Godswill Akpabio, bayan majalisar ta dakatar da Sanata Abdul Ningi.
Majalisar dattawa ta dauki matakin kan Sanata Abdul Ningi wanda ya yi zargim cewa an yi cushe a kasafin kudin shekarar 2024. An dakatar da shi na wata uku.
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari