Hukumar gidajen yarin Najeriya
Kotu ta yi hukunci kan shari’ar Hafsat 'Chuchu' da Nafiu Hafizuinda ta umarci sake duba lafiyar kwakwalwar Hafsat da ake zargi da kisan kai a Kano.
Rundunar 'yan sanda ta gano wasu fursunoni 300 da ke zaman wakafi a gidan gyaran hali na Kurmawa da ke Kano, ba tare da wata takarda ta bayanin shari’arsu ba.
Rahotanni sun bayyana cewa wasu ƴan bindiga sun kai sabon hari gidan gonar da ke ƙarƙashin gidam gyaran halin Okigwe a jihar Imo, sun kashe ɗan sanda ɗaya.
A yau ake jin Hukumar EFCC tayi nasara, kotu ta yankewa Mama Boko Haram da wasu hukuncin dauri. A. I Arogha shi ne lauyan da ya tsayawa EFCC a shari’ar.
Wata kotun majistire da ke jihar Kano ta garkame wasu ma'aurata bisa tuhumarsu da laifin garkuwa da wata 'yar shekara 17. Sai dai sun musanya aikata laifin.
Tsohon gwamnan jihar Taraba, Jolly Nyame ya bayyana manyan darussan da ya koya yayin zamanshi a gidan gyaran halin Kuje da ke birnin Abuja, ya roki jama'ar jihar.
Wata kotu a Abuja, ta garkame wani Mr Okeye kan zargin ya lakadawa Mr Isaac dukan tsiya. Mr Isaac shi ne mamallakin gidan da Mr Okeye ke haya a ciki.
Wasu fursunoni uku sun tsere daga gidan gyaran hali na jihar Ogun bayan tsallake katanga, kamar yadda rahotanni suka bayyana a ranar Talata. An fara nemansu.
Fursuna na karshe da hukumar kula da gidajen yarin jihar Katsina ta baza komar kama shi ya shiga hannu a Kaduna. A watan Oktoba ne fursunonin biyu suka tsere.
Hukumar gidajen yarin Najeriya
Samu kari