Fadar shugaban kasa
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya shiga taron majalisar zartarwa karo na uku tun bayan hawan gwamnatinsa a fadar shugaban ƙasa da ke birnin tarayya Abuja.
Bola Ahmed Tinubu ya ci gaba da naɗa waɗanda zasu kama masa a hukumomin gwamnatin tarayya, a wannan karon ya naɗa sabon shugaban hukumar ECN ta ƙasa.
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ga janye naɗin da ya yi wa matashi ɗan shekara 24, Injiniya Imam a matsayin shugaban hukumar gyaran titi FERMA.
Tawagar gwamnonin G5 wanda ta kunshi tsoffin gwamnoni 4 da gwamna ɗaya mai ciki karƙashin Nyesom Wike, sun gana da shugaban ƙasa, Bola Tinubu a Villa
Za a ji yadda takarda ta nuna yadda tawagar shugaban Najeriya ta kashe N400m cikin kwana 7 a New York. An bukaci a fitar da kudin ne daga wani asusun abinci.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya amince da canza ranar taron majalisar zartarwa FEC ta ƙasa daga ranar Laraba zuwa ranar Litinin na kowane mako.
Duk da alwashin daina karbo bashi, gwamnatin Bola Tinubu ta na bin bankin duniya domin ta ci bashi. Tinubu ya na so ya karbo $400m da za a raba a gidajen talakawa.
Shugaban ƙasa, Alhaji Bola Ahmed Tinubu, ya nun bakin cikinsa bisa rasuwar tsohon ministan cikin gida, Bello Maitama Yusuf, ya roki Allah ya gafarta masa.
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya naɗa sabbin mambobin majalisar gudanarwa na hukumar kula da kyaun titunan gwamnatin tarayya FERMA bayan rushe na baya.
Fadar shugaban kasa
Samu kari