Fadar shugaban kasa
Jam'iyyar NNPP ta ce ba za ta hukunta dan majalisar NNPP kuma aboki tafiyar Rabiu Kwankwaso ba saboda ganawa da Bola Tinubu a fadar shugaban kasa.
Shugaba Tinubu ya rantsar da Hon. Nnanna Kalu matsayin mamban NASC ya jagoranci taron majalisar zartarwa a fadar shugaban kasa da ke Aso Rock Villa, Abuja.
Hadimin shugaban kasa, Daniel Bwala ya bayyana cewa tsaro ya samu a Najeriya karkashin mulkin Tinubu, ya ba da misali da kashe-kashen da suka faru a Filato da Benue.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya karɓi bakuncin ɗam Majalisar Wakilai daga Kano, Hon. Abdulmumini Kofa a Aso Rock, ya yi maganar Sanata Kwankwaso.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa ya ki kallon wasan Najeriya da Morocco ne domin gujewa hawan jini amma kuma wasu suka kunna masa talabijin.
Shugaba Bola Tinubu ya karrama 'yan wasan Super Falcons da $100,000, gidaje da lambar OON bayan sun doke Morocco da 3-2 a gasar WAFCON ta 2025 a Maroko.
Fadar shugaban kasa ta taso tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir Ahmad El-Rufai bayan dakatar da shi daga jam'iyyar SDP. Ta yi masa shagube mai zafi.
Mai ba shugaban ƙasa shawara kan harkokin jaridu, Abdulaziz Abdulaziz ya musanta zargin cewa gwamnatin Tinubu tana nunawa Arewa wariya wajen ayyuka.
Tinubu ya nada shugabanni a hukumomin tarayya 42 a shekarar 2025. Manufar hakan ita ce inganta shugabanci da samar da aiki ta hanyar wakilcin kowane yanki.
Fadar shugaban kasa
Samu kari