Hukumar Sojin Najeriya
Babban Hafsan tsaro na Najeriya, Janar Christopher Musa Gwabin, ya taya 'yan uwan sojojin Najeriya da 'yan ta'adda suka kashe a jihar Neja. Ya ce rundunarsu.
'Yan bindiga a jihar Zamfara sun bukaci Naira miliyan hudu a matsayin kudin fansa na matsahiya 'yar bautar kasa, NYSC da su ka sace a makon da ya gabata a jihar
Shugaban hukumar sojojin saman Najeriya, AM Abubakar Hassan ya kai ziyarar ta'aziyya da jajantawa ga iyalan matuƙan jirgin saman da ya yi hatsari a jihar Neja.
A yau ne aka birne Ibrahim Adamu Abubakar wanda jami'in sojojin sama ne da 'yan ta'adda su ka halla, wannan soja mahaddacin Al-kur’ani ne kuma mai neman ilmi.
Kabiru Ahmadu, ɗan majalisar wakilan tarayya daga jihar Zamfara ya ce yan fashkn jeji sun zafafa kai hare-hare kan jama'a ba don komai ba don a tattauna da su.
Rahotanni na nuni da cewar kungiyar Tarayyar Afrika wato AU, ta dakatar da jamhuriyar Nijar daga cikinta domin nuna adawa da juyin mulkin da sojoji suka yi.
Binciken kwakwaf ya bayyana gaskiyar wani faifan bidiyo inda aka gano Janar Tchiani na cewa ba zai saurari Shugaba Tinubu ba saboda gwamnatinsa Haramtacciya ce.
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Uba Sani ya bayyana cewa gwamnatinsa na shirin ɗaukar sabbin mambobin ƙungiyar 'yan bijilanti 7,000 domin dawo da zaman lafiya.
Tsagerun yan bindiga sun tare motar matasa 'yan bautar ƙasa a babban titin jihar Zamfara, sun kwashe su tare da direba zuwa cikin daji ranar Asabar da ta wuce.
Hukumar Sojin Najeriya
Samu kari