Hukumar Sojin Najeriya
Tsagerun 'yan bindiga sun yi garkuwa da mutum uku ciki harda ƴan uwan juna a garin Bmuko, ƙaramar hukumr Bwari da ke birnin tarayya Abuja, sun nemi fansa.
Tsohon gwamnan Zamfara kuma karamin ministan tsaro, Bello Matawalle ya zargi Gwamna Lawal da kulla masa makirci don a kwace kujerarsa. Ya karyata zargin rashawa.
Awanni 24 bayan abin da ya faru a ƙaramar hukumar Musawa, ƴan bindiga sun kai hari kauyen Sayaya da ke karamar hukumar Matazu, sun kashe mutum 5 a Katsina.
Rundunar sojin Najeriya ta yi nasarar bankado wani kamfanin kera muggan makamai a yankin Vom da ke karamar hukumar Jos ta Kudu a jihar Plateau da ke Arewacin kasar.
Hedkwatar tsaron Najeriya ta gargaɗi ƴan ta'adda, yan bindiga da duk nau'in masu tada ƙayar baya cewa su miƙa wuya ko kuma kwana kaɗan ya rage musu a duniya.
Ma'abota amfani da kafar X sun yi wa Dr Zakir Naik ca, biyo bayan wallafa wasu hotuna da ya yi tare da alakanta sojojin saman Nigeria da zama sojojin Mulunci.
Dakarun rundunar sojin Najeriya sun samu galama mai girma a yaƙin da suke da ƴan bindiga a kananan hukumomin Birnin Gwari da Chikun a jihar Kaduna.
Dakarun sojoji da haɗin guiwar ƴan sanda sun samu nasarar ceto ƴan bautar ƙasa biyu duk mata daga hannun 'yan bindiga a jihar Katsina ranar Alhamis.
Babban hafsan tsaron kasar nan, CDS Christopher Musa, ya ce sojoji na tare da mulkin Demokutaɗiyya, don haka kowa ya kwantar da hankalknsa kan juyin mulki.
Hukumar Sojin Najeriya
Samu kari