NLC
Gwamnatin jihar Akwa Ibom ta shawarci gamayyar kungiyoyin kwadago su daina mafarki. Kungiyar Kwadago ta NLC na neman N497,000 a matsayin mafi karancin albashi.
A fafutukar da Kungiyar kwadago ke yi na tilasta gwamnati biyan mafi karancin albashin da zai tabuka wani abu a rayuwar ma’aikata. Ta nemi N497,000.
Kungiyoyin kwadago sun rage bukatarsu a mafi ƙarancin albashi amma sun ce ba za su karɓi sabon tayin da gwamnatin tarayya ta gabatar na N57,000 ba.
Duk da gwamnati tarayya ta motsa, kungiyoyin kwadago sun nuna ba za su yarda da N54,000 a matsayin sabon mafi ƙarancin albashi ga ma'aikatan Najeriya.
Gwamnatin tarayya ta gabatar da N54,000 a matsayin sabon mafi karancin albashin da take son ta biya ma'aikata a Najeriya bayan an yi watsi da N48,000.
Yayin da kungiyoyin kwadago a Najeriya na ci gaba da fafutukar wasu jihohin kasar nan su biya N30,000 mafi karancin albashi ko su dauki matakin yajin aiki.
Kungiyoyin kwadago a Najeriya sun jaddada matsayarsu, sun bai wa gwamnatin Najeriya wa'adin ta janye ƙarin kudin wutar lantarkin da ta yi a ƙasar nan.
Kungiyoyin kwadago sun ce gobe Talata zasu halarci taron ci gaba da tattauna batun sabon mafi karancin albashi ga ma’aikatan kasar nan da gwamnatin tarayya.
Shugaban kungiyar kwadago ta kasa (NLC) Joe Ajaero ya ce ba su da masaniyar tattaunawa tsakanin jam’iyyar LP da wasu ‘yan siyasa a kasar gabanin zaben 2027 ba.
NLC
Samu kari