NLC
Kungiyar kwadago ta yi barazanar rufe ofisoshin kamfanonin raba lantarki a fadin kasar nan, har sai gwamnatin tarayya ta janye karin kudin wutar.
Kungiyoyin kwadago na NLC da TUC sun rufe hedikwatar hukumar kula da wutar lantarki (NERC) da kuma ofisoshin kamfanonin rarraba wutar lantarki a fadin kasar.
A yayin da wa'adin da kungiyoyin kwadago ta ba hukumar NERC ya kare, mambobin NLC da TUC sun fara rufe ofisoshin kamfanin rarraba wutar lantarki da ke fadin Nigeria.
Kungiyar kwadago ta yi barazanar fara zanga-zanga a fadin Najeriya idan gwamnati bata janye karin kudin wuta da ta yi ba zuwa ranar Lahadi, 12 ga watan Mayu
Kungiyar gwamnonin Najeriya (NGF), a ranar Alhamis, 2 ga Mayu, ta jaddada kudirinta na samar da ingantaccen mafi karancin albashi ga ma’aikatan kasar nan.
Shugaban kungiyar NLC a jihar Borno, Yusuf Inuwa, ya ce kudaden fansho na Naira 4,000 da ake biya a duk wata ga wasu da suka yi ritaya a jihar ya yi kadan.
Kungiyar kwadago ta TUC ta bayyana cewa babu abin da zai kara hauhawan farashin kaya idan gwamnati ta kara mafi karancin albashi a Najeriya ga ma'aikata.
Kungiyoyin kwadago na NLC ds TUC sun ba gwamnatin tarayya sabon wa'adi kan aiwatar da tsarin sabon mafi karancin albashi a kasar nan. Sun yi barazanar yajin aiki.
Kungiyar kwadago ta NLC da kungiyar yan kasuwa ta TUC sun nemi gwamnati ta gaggauta janye karin kudin wuta cikin mako guda. Kungiyoyin sun yi gargadin yau
NLC
Samu kari