Labaran tattalin arzikin Najeriya
Rundunar soji Najeriya ta fadi matakin da za ta dauka kan dukkan wadanda ke shirin kawo tsaiko a zaben 2023 da ke tafe a jibi ga mai rai. Ta fadi komai na zabe.
Shugaban hukumar ƴan sandan Najeriya, IGP Usman Baba, ya bayyana dalilin da ya sanya basu tuhumi gwamnoni masu adawa da sauya fasalin takardun kuɗin naira ba.
Wani matashin Najeriya ya jawo cece-kuce a kafar sada zumunta yayin da ya bayyana irin kudin da ya tara don kawai ya siya waya kirar iPhone ta zamani a kasar.
Za a ci gaba da zaman shari'a a kotun koli tsakanin gwamnonin da suka fusata game da wa'adin daina kashe tsoffin kudi da kuma gwamnatin tarayya, musannan CBN.
Kotun koli ta dage shari'ar da ake tsakanin gwamnoni da gwamnatin tarayya game da dokar kudi na babban bankin Najeriya. An fadi yaushe za a zauna a jaj gaba.
Wani dattijo da ya fito neman aiki ya taki sa'a bayan da aka gwangwaje shinda maƙudan kuɗaɗe. Dattijon dai ya fito neman aiki ne domin ya biya kuɗin hayar gisa
Wata mata mai ɗauke da juna biyu ta taki sa'a bayan an gwangwaje t ada kyautar sababbin kuɗi. Matar ta bayyana cewa dama na abinci take nema ita da ƴaƴanta.
Gwamna Abdullahi Ganduje ya tsinewa wasu gwamnoni kuma yayi Allah wadai da kalaman NNPP. Abdullahi Ganduje ya ce babu shawara Gwamnan CBN ya canza kudin kasa.
Mista Johnson Ademola Adesola ya rasu yana kokarin cire kudi a layin bankin Wema. Jami’ar jihar Legas ta tabbatar da rasuwar Adesola da yadda abin ya faru.
Labaran tattalin arzikin Najeriya
Samu kari