Labaran tattalin arzikin Najeriya
Yayin da ake tsaka da rikici tsakanin gwamnatin Najeriya da ASUU kan batun kudin albashi, sai ga kishiyar kungiyar, CONUA ta fara batun maka gwamnati a kotu.
Wata dalibar jami'a ta bata bat yayin da aka ce ta ajiye wasika ta yi tafiyarta. Ya zuwa yanzu dai ba a san inda take ba, hukumomin tsaro na ci gaba da bincike.
Wani bidiyo ,mai tada hankali ya nuna lokacin da wasu mata ke wawar shinkafa a gidan biki, inda aka ga suna wawar shinkafar tun tana kan tukunya ba a sauke ba.
Tsohon shugaban kasan Najeriya ya bayyana cewa, sam a yanzu man fetur ba zai iya rike kasar nan ba, dole akwai bukatar kawo mafita ga tattalin arzikin kasa nan.
Wani kwararren likita ya ba 'yan Najeriya game da amfani man da ke kodar da fatar dan Adam musamman a jikin yara kanana, ya ce hakan zai haifar da matsala.
Kasar Saudiyya ta bayyana bude wani tsohon babban birninta da ke da dimbin tarihi, ta ce kowa zai iya ziyarta don ba ido aminci da kuma ganin yadda ginin yake.
Gwamnonin Najeriya sun karyata wani ministan Buhari da ya kunce cewa, su suka jefa kasar nan cikin matsanancin talauci da ake ciki. Gwamnonin sun yi bayani.
Kamfanin Dangote zai dauki tarin matasa aiki domin cike gibin rashin aikin yi a Najeriya. An bayyana dalla-dalla yadda za a cike wannan fom na neman aikin.
Wata tela ta cika alkawari, ta kuma gwangwaje wata amarya da dinki mai kyau, lamarin da ya sa ta fashe da kuka ta fara yiwa tela tofin albarka a bainar jama'a.
Labaran tattalin arzikin Najeriya
Samu kari