Hukumar yan sandan NAjeriya
Jami'an tsaro na 'yan sanda da masu zaman kansu sun samu nasara kan masu garkuwa da mutane a jihar Kogi. Sun kubutar da wasu mutanen da aka sace.
Rundunar ƴan sandan jihar Kaduna ta sanar da samun nasarori kan 'yan bindiga da 'yan fashi da makami. Jami'an rundunar sun cafke mutanen da ake zargi.
Rundunar 'yan sandan jihar Kano ta samu nasarar cafke wasu mutane da ake zargi da mallakar kudaden bogi. 'Yan sandan sun cafke mutum uku kan zargin.
Jami'an rundunar 'yan sandan Najeriya a jihar Taraba kan dira kan wasu 'yan bindiga da suka sace mutane. Sun kubutar da mutanen da miyagun suka sace.
Jami'an rundunar 'yan sandan Najeriya a jihar Rivers sun yi bajinta bayan sun ki karbar cin hancin da 'yan damfara suka ba su. Sun yi abin a yaba sosai.
Rahotanni sun tabbatar da cewa wani Fasto a Anambra, Godwin Okpala ya bace yayin da yake kan hanyar zuwa garin Umuchu da ke jihar a Kudancin Najeriya.
Rundunar 'yan sandan jihar Katsina ta yi nasarar fafatawa da 'yan bindiga. 'Yan sandan sun dakile yunkurin yin garkuwa da mutane da miyagun suka yi.
Kano ta samu sabon AIG na ‘yan sanda a makon nan. Wannan na kunshe ne a cikin wata sanarwar SP Abdullahi Haruna Kiyawa, mai magana da yawun rundunar ‘yan sanda.
An samu tashin hankali tsakanin matasa da makiyaya a jihar Gombe. Rikicin wanda ya auku ya jawo sanadiyyar rasa rai yayin da wasu mutane suka jikkata.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari