Hukumar yan sandan NAjeriya
'Yan bindiga dauke da makamai sun kai harin ta'addanci a jihar Delta. Tsagerun sun kashe farfesa a jam'iar jihar Delta (DELSU) bayan sun farmake shi a gidansa.
Bayan suka daga gwamnatin jihar Kano, rundunar 'yan sandan Kano ta janye matakin hana Mauludin Tijjaniyya bayan ta yi zargin kai harin ta'addanci.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun kai harin ta'addanci a jihar Kaduna. 'Yan bindigan sun yi awon gaba da mutane biyar tare da hallaka wani mutum.daya a yayin harin.
Gwamnatin jihar Kano ta yi magana kan gargadin da 'yan sanda suka yi dangane da barazanar kai harin ta'addanci da wasu ke shirin yi. Ta ce babu wata barazana.
Rahotanni daga Kano sun nuna cewa dakarun ƴan sanda sun damƙe shugaban hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta jihar Kano, Muhuyi Magaji Rimingado.
Rundunar 'yan sandan Kano ta bayyana cewa jama'a su yi taka tsan-tsan da wuraren da ake taruwa, saboda an samu rahoton wasu bata gari za su kai hari.
Rundunar ƴan sanda reshen jihar Ribas ta tabbatar da cafke wasu limaman coci bisa zarge-zarge, an gano alburushi da wasu kayayyaki na tsafi a majami'unsu.
Rundunar 'yan sandan jihar Kano ta kama 'yan fashi da makami sun tare hanya a tsakiyar birnin Kano suna sace sacen wayoyi. Za a gurfanar da su a kotu.
Rikicin kungiyar asiri ya yi sanadin mutuwar mutane hudu, ciki har da matar malamin Musulunci da kuma dansa, wanda ya faru a Owo da ke jihar Ondo.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari