Hukumar yan sandan NAjeriya
Zamfara - Jami'an yan sanda a jihar Zamfara sun samu nasarar ceto daliban Islamiyya ashirin da daya da aka sace a kauyen Kuccheri dake jihar ranar Juma'a..
‘Yan bindiga sun kai farmaki asibitin Eziama-Uli da ke karamar hukumar Ihiala da ke jihar inda suka halaka wani dan sanda sannan su ka yi garkuwa da daya, The P
Jami'an yan sanda a Jihar Katsina sun kama wani mutum mai shekaru 31 da ake zargin yana amfani da intanet wurin yaudarar mata yana kwanciya da su a Kano, Vangua
Hukumar yan sanda ta jihar Katsina ta bayyana nasarorin da yan sanda suka samua wanna shekarar ta 2021 dake gab da karewa, a wurin wani taro na manema labarai.
Rikicin TikTok ya janyo wasu abokan hamayya biyu na arewacin Najeriya, Aisha Zaki da Suddenly sun fara ba hammata iska, The Cable ta ruwaito. Su biyun sun fara
Rundunar 'yan sandan birnin tarayya ta kama wani jami'in dan sandan da aka ga yana karbar cin hanci a wani bidiyo sannan ta kaddamar da bincike a kan lamarin.
Wani jami'in dan sanda da ba a bayyana sunansa ba ya riga mu gidan gaskiya a ranar Talata bayan motar yan sanda ta buge shi yayin da ya ke kan babur a jihar Eki
Shugaba Muhammadu Buhari ya amince a dauki sabbin jami'an yan sanda 10,000 daga jihohi 36 da babban birnin tarayya, Abuja. Buhari Sallau, hadimin shugaban kasar
Wani mutum mai suna Yusuf Zubairu, ya halaka matarsa mai suna Fatima Hardo, a karamar hukumar Sule Tankarkar a jihar Jigawa, Premium Times ta ruwaito. Mai magan
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari